Newcastle
Newcastleko Newcastle upon Tyne birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Newcastle akwai mutane 296,500 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Newcastle a karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Ian Graham, shi ne shugaban birnin Newcastle.
Newcastle | |||||
---|---|---|---|---|---|
Newcastle upon Tyne (en-gb) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
Region of England (en) | North East England (en) | ||||
Metropolitan county (en) | Tyne and Wear (en) | ||||
Metropolitan borough (en) | Newcastle upon Tyne (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 300,196 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 2,633.3 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 114 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | River Tyne (en) | ||||
Altitude (en) | 30 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 2 century | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Newcastle (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | NE | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0191 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | newcastle.gov.uk |
Hotuna
gyara sashe-
St Ann's Wharf, a office building, Newcastle upon Tyne
-
Tyne dredged, karni na 19th
-
Gadar Tyne, Newcastle Upon Tyne, Ingila