Rikicin da ke wakana a halin yanzu tsakanin Jamhuriya Nijar da Benin, na ci gaba da kawo cikas a kokarin da shugabani da gwamnatoci ke yi wajan samar cudanya tsakanin kasashen Afirka.
Tuni dai rikicin wanda ya shiga kusan wata na goma da farawa, ya haifar da gagarumin koma baya ta fuskar tattalin arziki, zamantakewa da kuma tsaro ga kasashe da dama na wanan yankin da ke yammacin nahiya Afirka.
Akan haka ne, Umar Sani, ya tattauna daDakta Sani Alhaji Gambo, malami a jami’ar Andre Salifu da ke Zinder a Jamhuriya Nijar.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar tattaunawar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu