Chokocho
Appearance
Chokocho | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar rivers | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Chokocho kungiya ce a karamar hukumar Etche a jihar RiversNajeriya kusa da kogin Otamiri. Tana da yawan mazauna kusan 18000. Gadar Chokocho ta ratsa Otamiri, wadda ta lalace a lokacin yakin basasar Najeriya, an sake gina ta a lokacin gwamna Peter Odili. Gadar da ke kan titin Igwuruta – Okehi – Okpalla tana da mita 60m x 11m (4 spans of 15m each), wanda Setraco Nigeria Ltd ya gina kuma an kammala shi a watan Disamba 2002. A Maris 2008, Ephraim Nwuzi na karamar hukumar Etche ya ce zai kammala ayyukan da aka yi watsi da su kamar asibiti a Chokocho.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.