(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Femi Seriki - Wikipedia Jump to content

Femi Seriki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Femi Seriki
Rayuwa
Haihuwa Manchester, 28 ga Afirilu, 2002 (22 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Oluwafemi "Femi" Ibrahim Seriki (an haife shi 28 ga Afrilu 2002) wanda aka fi sani da Femi Seriki, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin bawa wa Sheffield United.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.