Genoa
Appearance
Genoa | |||||
---|---|---|---|---|---|
Zena (lij) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Liguria (en) | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Genoa (en) | ||||
Babban birnin |
Liguria (en) Province of Genoa (en) Republic of Genoa (en) Gênes (en) Metropolitan City of Genoa (en) Genoese Republic (en) Ligurian Republic (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 558,745 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,325.29 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Liguria (en) da Metropolitan City of Genoa (en) | ||||
Yawan fili | 240.29 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ligurian Sea (en) | ||||
Altitude (en) | 20 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Patron saint (en) | Yahaya mai Baftisma | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Genoa City Council (en) | ||||
• Mayor of Genoa (en) | Marco Bucci (en) (27 ga Yuni, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 16121–16167 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 010 | ||||
ISTAT ID | 010025 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | D969 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | smart.comune.genova.it |
Genoa ko Genova (lafazi: /jenoa/ ko /jenova/) birni ne, da ke a yankin Liguriya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin ƙasar yankin Liguriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, jimilar mutane miliyani ɗaya da dubu dari biyar. An gina birnin Genoa a karni na biyar kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Birnin
-
Cikin unguwa a birnin
-
Giglione Tomb, na G.B. Cevasco, 1870
-
Genova
-
Panorama na Genoa daga ta hanyar degli Archi
-
La Lanterna e il porto di Genova