Hassan Rouhani
Hassan Rouhani, (an haife shi a ranar 12 ga watan Nuwamban shekarar 1948)[1][2] . ɗan siyasa ne mai kishin Islama, kuma shugaba na bakwai bayan kaddamar da juyin juya hali na kasar.shugaban kasar Iran ne daga shekara ta 2013 zuwa 2021. Har ila yau, lauyan shari'a ne ("Wakil"), malami[3], tsohon jami'in diflomasiyya kuma malamin addinin Islama. Tun shekarar 1999, Rouhani ya kasance memba a majalisar kwararru ta Iran.[4] Ya kasance memba na Majalisar Expediency daga shekarar 1991 zuwa 2021,[5] kuma ya kasance memba na Majalisar Koli ta Tsaro ta Kasa daga shekarar 1989 zuwa 2021.[6][7] Rouhani ya kasance mataimakin kakakin majalisar dokokin Iran (Majalis) na hudu da na biyar kuma sakataren majalisar koli ta tsaron kasa daga 1989 zuwa 2005.[8] A karshen wannan matsayi, shi ne babban mai shiga tsakani na kasar tare da EU guda uku, Birtaniya, Faransa, da Jamus, kan fasahar nukiliya a Iran, kuma ya yi aiki a matsayin mujtahid na Shi'a (babban malamin addini),[9] kuma mai shiga tsakani kan cinikayyar tattalin arziki.[10][11]
A ranar 7 ga watan Mayun 2013, Rouhani ya yi rajista don zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 14 ga watan Yunin 2013.[12] Ya ce, idan aka zabe shi, zai shirya “yarjejeniya ta kare hakkin jama’a”, da maido da tattalin arzikin kasar, da kyautata alaka mai tsami da kasashen yammacin duniya[13]. Ya kuma bayyana goyon bayansa a hukumance domin kare hakkin kananan kabilu da na addini.[14] An zabe shi a matsayin shugaban kasar Iran a ranar 15 ga watan Yuni, inda ya doke magajin garin Tehran Mohammad Bagher Ghalibaf da wasu 'yan takara hudu.[15][16][17]Ya fara aiki a ranar 3 ga Agusta 2013.[18]. A cikin 2013, mujallar Time ta sanya shi cikin jerin mutane 100 da sukafi tasiri a duniya.
Farkon Rayuwa da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Hassan Rauhani a ranar 12 ga watan Nuwamban 1948[19] a birnin Sorkheh, dake kusa da Sorkheh,
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-05-30. Retrieved 2023-04-17.
- ↑ نکتههایی جالب در شناسنامۀ روحانی + عکس [Interesting points in Rouhani's ID + photo]. Shoma News (in Persian). Archived from the original on 27 September 2013. Retrieved 15 June 2013.
- ↑ Rouhani, Hassan (2008). Memoirs of Hassan Rouhani; Vol. 1: The Islamic Revolution (in Persian). Tehran, Iran: Center for Strategic Research. ISBN 978-600-5914-80-1.
- ↑ http://www.majlesekhobregan.ir/fa/MemberView.html?DaneshvarID=576
- ↑ https://www.leader.ir/fa/content/501
- ↑ https://web.archive.org/web/20130515060959/http://www.csr.ir/departments.aspx?lng=en&abtid=09&&depid=106&&semid=283
- ↑ https://www.leader.ir/fa/content/202
- ↑ https://web.archive.org/web/20130515060959/http://www.csr.ir/departments.aspx?lng=en&abtid=09&&depid=106&&semid=283
- ↑ https://www.juancole.com/2013/04/presidential-reformist-jahanpour.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20140322041202/http://www.timesofoman.com/News/Article-31103.aspx
- ↑ Rouhani, Hassan (2011). National Security and Nuclear Diplomacy (in Persian). Tehran, Iran: Center for Strategic Research. ISBN 978-600-290-007-4.
- ↑ http://en.people.cn/90777/8235449.html
- ↑ https://www.reuters.com/article/us-iran-election-idUSBRE93A0CM20130411
- ↑ https://www.fairobserver.com/region/middle_east_north_africa/rouhani-election-victory-green-movement/
- ↑ https://www.wsj.com/articles/SB10001424127887323734304578547481084333510
- ↑ https://www.bbc.com/news/world-middle-east-22916174
- ↑ https://www.wsj.com/articles/SB10001424127887323734304578544912995560792
- ↑ https://www.bbc.com/news/world-middle-east-23557673
- ↑ نکتههایی جالب در شناسنامۀ روحانی + عکس [Interesting points in Rouhani's ID + photo]. Shoma News (in Persian). Archived from the original on 27 September 2013. Retrieved 15 June 2013.