(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Lucas Martínez Quarta - Wikipedia Jump to content

Lucas Martínez Quarta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucas Martínez Quarta
Rayuwa
Haihuwa Mar del Plata (en) Fassara, 10 Mayu 1996 (28 shekaru)
ƙasa Argentina
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Atlético River Plate (en) Fassara-
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Mai buga tsakiya
Nauyi 75 kg
Tsayi 181 cm

Lucas Martínez Quarta[1] (an haife shi ranar 10 ga watan Mayu, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentine wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Serie A Fiorentina[2][3] da ƙungiyar kwallon kafar Argentina.[4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.