Madinah
Madinah | ||||
---|---|---|---|---|
المدينة المنورة (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | |||
Province of Saudi Arabia (en) | Medina Province (en) | |||
Babban birnin |
Khulafa'hur-Rashidun (632–656) Medina community (en) (622–632) Medina Province (en) (1932–) Q97307705 (1992–) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,411,599 (2022) | |||
• Yawan mutane | 2,396.6 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 589 km² | |||
Altitude (en) | 608 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 9 century "BCE" | |||
Muhimman sha'ani |
Siege of Medina (en)
| |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | amana-md.gov.sa |
Madinah: Birni ne da ke a yammacin Saudi Arabia Archived 2015-03-16 at the Wayback Machine nahiyar Asiya cikin tsakiyar yankin gabas ta tsakiya Baruch larabawa, shi dai wannan birni ya kafu ne tun dubbanin shekaru a baya tun a zamanin Annabawa. Hakika birnin Madinah garin Musulunci ne shi ne birnin manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W). Kafin zuwan Musulunci ana kiran birnin da suna Yathrib, amma daga baya sai Annabi ya canjawa garin suna zuwa Madinah ko kuma Madinat Al-munawwarah, a cikin birnin akwai babban masallaci wanda shine farkon Masallacin da Annabi Muhammad (S A W) ya gina a Madinah, wannan masallaci shine ake Kira da masallacin Quba.
Fadin kasa
Birnin Madinah yana da fadin kasa kamar haka:
- Fadin gari
589 km2 (227 sq mi)
- Fadin babban birni
293 km2 (112 sq mi)
- Maki mafi daukaka
608 m (1,995 ft)
- kididdigar yawan mutane a shekarar (2010)
1,180,770
- Density
2,000/km2 (5,200/sq mi)
Hakika birnin Madinah yanada matukar tasiri a Musulunci, shi ne garin Annabi Muhammad (S.A.W) bayan hijararsa daga birnin Makkah acikin garin yayi rayuwa har yakoma zuwa ga Allah, sannan kuma acikin birnin aka birne shi, acikin dakin matarsa nana Aisha inda a nanne yarasu, Wanda a yanzu nan ne masallacinsa, Shi yasa duk Alhazan da sukaje Madinah to sai sun kai ziyara kabarinsa (S.A.W) da manyan sahabbansa.
Hotuna daga birnin Madina
[gyara sashe | gyara masomin]-
An hango birnin Madina
-
Masallacin annabi Muhammad SAW
-
Masallacin Al Khatim
-
wasu mahajjata na dubi ga makabartar albaqi
-
Sunan Allah a kusa da Masallacin Quba
-
As Suqya
-
As Suqya
-
An hango daga saman dutsen Uhud
-
Badaah
-
Dutsen Rumah
-
Masallacin annabi Muhammad SAW