(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Masa - Wikipedia Jump to content

Masa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Masa
Tarihi
Asali Najeriya
ana yin waina da gero
Sa hoto[1]
waina

Masa abinci[2] ce wacce aka fi sani da suna Waina, kuma yana ɗaya daga cikin abincin gargajiya[3], Musamman a Kasar Hausa[4]. Abinci ne wanda aka fi cin shi da safe kuma ana cin shi a koda yaushe.

waina

Yadda ake haɗa shi shi ne: da shinkafar tuwo da kuma "yeast" da dai sauransu. Akan ci shi ne da miyar taushe. Ana kuma iya cin shi haka nan, musamman idan aka sa masa sukari. Mutanan jihar Bauchi[5] suna da kwarewa a kan harkar masa wato waina. [6][7][8] Sannan masa iri uku ce, akwai masa ta zallar masara, akwai kuma masa ta zallar Shinkafa[9], akwai kuma wadda ake haɗa shinkafa da masara[10], akwai kuma masar gero. Ana cin ta da garin kuli-kuli yana da daɗi sosai.

Mace tana tuyar masa
  • Adamu, Abdalla Uba, shekara ta alif ɗari tara da hamsin da shida 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2
  1. https://commons.wikimedia.org/wiki/File:00000IMG_00000_BURST20221225095656789_COVER.jpg
  2. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/c900485kzkgo.amp&ved=2ahUKEwi7gLqV1vaGAxV9S_EDHdVyBeUQyM8BKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw0O6-X6dTS1oqursusjeBNf
  3. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/cw4mneknpz2o.amp&ved=2ahUKEwjp5Ies1vaGAxXqQEEAHSO5DlMQyM8BKAB6BAgPEAI&usg=AOvVaw2d7AjKiH_xkc4PzrJqYQik
  4. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/rayuwata/20240405-yadda-al-adar-tashe-ke-neman-gushewa-a-kasar-hausa&ved=2ahUKEwjTxqXC1vaGAxV6YEEAHYytDiAQxfQBKAB6BAgNEAI&usg=AOvVaw22riWDkZ-JEV9aoS3p5O6o
  5. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.thisdaylive.com/index.php/2024/06/24/bauchi-to-revive-tourism-sector/&ved=2ahUKEwiYm63b1vaGAxUsQ0EAHTjLDkkQxfQBKAB6BAgWEAE&usg=AOvVaw1o6lDbg_MpqfxuuCeYFKPH
  6. https://cookpad.com/ng-ha/recipes/9032246-waina-da-miyar-gyada
  7. http://girking.blogspot.com/2018/09/yanda-ake-hada-waina-ta-zamani.html
  8. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html
  9. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.leadership.ng/farashin-shinkafa-tumatir-da-gari-ya-qaru-da-kashi-141-cikin-shekara-guda-nbs/&ved=2ahUKEwiS29_11vaGAxUFYPEDHZL2AOQQxfQBKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw2FrWAuIZKQ_nVrGYz0CcNZ
  10. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/c97vdj952g6o.amp&ved=2ahUKEwjnj9GX1_aGAxVlUkEAHRdrBkQQyM8BKAB6BAgLEAI&usg=AOvVaw0sVkPdsdDmO8_lYpNdk9I9