Mississauga
Appearance
Mississauga | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Mississaugas (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
Province of Canada (en) | Ontario (mul) | ||||
Regional municipality of Ontario (en) | Regional Municipality of Peel (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 717,961 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 2,455.41 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Regional Municipality of Peel (en) | ||||
Yawan fili | 292,400,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Ontario (en) | ||||
Altitude (en) | 161 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Mississauga City Council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Eastern Time Zone (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 905 - 289 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mississauga.ca |
Mississauga (lafazi : /misisoga/) birni ne, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Mississauga tana da yawan jama'a 721,599, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Mississauga a shekara ta 1805. Mississauga na akan tafkin Ontario ne, kusa da Toronto.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Suspension pylons Mississauga CA 2008 A
-
Mississauga Waterfront Trail (2) Sentier Waterfront de Mississauga
-
Aerial view of Applewood Mississauga 2022
-
William Cunningham House, Mississauga
-
Celebration Square Mississauga