Yankin Upper West
Appearance
Yankin Upper West | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | ||||
Babban birni | Wa | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 18,476 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GH-UW |
Yankin Upper West takasance daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana. Babban birnin yankin itace Wa.
Gundumomi
[gyara sashe | gyara masomin]Wadannan sune adadin gundumomin dake a Yankin Upper West a kasar Ghana.
- Wa Municipal District
- Jirapa/Lambussie District
- Lambussie Karni District
- Lawra District
- Nadowli District
- Sissala East District
- Sissala West District
- Wa East District
- Wa West District
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.