(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Baba - Wiktionary Jump to content

Baba

Daga Wiktionary

Baba (jam'i:Babanninmu/) baba ma'ana mahaifi, wanda ya haifi mutum (uba).[1]

Baba Ma'</nowiki>ana ta biyu. Suna ne da ake kiran mahaifiya ko wata dattijuwa a kasar Hausa '''Baba''' Ma'ana ta uku. Suna ne da ake kiran matashi da shi, musamman gaye ko wani mai harkar banza.

   ==Ma,ana ta huɗu==
  Babah yana nufin mahaifiya a ƙasar hausa wani yankin suna kiran mahaifiyar su da baba

Fassara

[gyarawa]

turanci:father

Manazarta

[gyarawa]
  1. hausa dictionary, na muhammad sani aiyu