(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Kanta - Wiktionary Jump to content

Kanta

Daga Wiktionary

Kanta de wani nau'i ne na wani abun dora kaya wanda ake hada shi da katako ana buga shine ajikin bango

Kanta Wata alama ce dake samuwa dalilin wayaitar aiki da hannu.

==Misali== Hannun Malam idi yayi Kanta saboda aikin dutse.