(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Su - Wiktionary Jump to content

Su

Daga Wiktionary

Su About this soundSu  su na nufin (mutane, abubuwa marasa rai da masu rai ko kuma dabbobin da aka anbata a baya). [1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Za su zo anjima da yamma
  • Mun gan su dazun

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Them,they

Manazarta

[gyarawa]