(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 18/06/2024 - RFI
Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 18/06/2024

Rukayya Abba Kabara
Rukayya Abba Kabara © RFI/ FMM

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da hallaka ƴan ta'adda sama da 30 a jihar Katsina. Ƴan sanda a birnin Nairobi sun tarwatsa masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a Kenya. Majalisar Ɗinkin Duniya ta koka kan karuwar ƙananan yaran da ke mutuwa a sakamakon yaƙe-yaƙe.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.