Rahoto
Farashin fatar dabbobi ya zube warwas a Nijar
Ɗaya daga cikin kasuwancin da ke ci bayan babbar Sallah ko Sallar Layya a Ƙasar Nijar shi ne harkar saye da sayarwa na fata. Ganin yadda ake yanka dabbobi masu yawa, mutane da dama ke rungumar sana'a saboda dimbin alherin da ake samu.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:52
Talla
Sai dai a bana labari ya sha bamban saboda faɗuwar farashin dabbobin da darajar naira sun sa kuɗin fatar ya yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu