(Translated by https://www.hiragana.jp/)
Ra'ayoyi kan samar wa da Afrika alluran rigakafin cututtuka - Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan samar wa da Afrika alluran rigakafin cututtuka

Wallafawa ranar:

Gabanin taron da za a gudanar ranar Alhamis a birnin Paris don taimaka wa Afirka dangane da yadda za ta samar wa kanta da alluran rigakafin kariya daga wasu cututuka a wadace, tuni aka samu alƙawurran sama da Euro biliyan ɗaya daga ƙasashe da da kuma ƙungiyoyi daban daban a cewar fadar gwamnatin Faransa.

Afrika na buƙatar alluran rigakafin cututtuka
Afrika na buƙatar alluran rigakafin cututtuka © YURI CORTEZ / AFP
Talla

Wadannan kuɗade za a yi amfani da su ne don tabbatar da cewa kamfanonin sarrafa magunguna sun samar da alluran rigakafin cututuka kamar Korona, Cholera da kuma zazzaɓin cizon sauro a cikin nahiyar.

Shin me za ku ce a game da wannan tallafi na ƙasashen duniya zuwa ga nahiryar Afirka?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.