Ƙwalla
Appearance
Ƙwalla | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | akwati da artificial physical object (en) |
Kayan haɗi | lumber (en) da cardboard (en) |
Shape (en) | rectangular cuboid (en) |
Ƙwalla dai abu ce ta al'ada da akan zuba kaya a cikin ta ko kuma amfanin gida da ita.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Tarihi ya nuna Ƙwalla ana amfani da ita wajen zuba kan lefe a lokacin bikin aure inda daga bisani akan maida Ƙwallar cikin kayan aikace-aikacen gida.
Abubuwan da ake da ƙwalla
[gyara sashe | gyara masomin]- Zuba ruwa
- Dafa shayi. Da dai sauran su[1]
-
Na ajiye kayan agajin gaggawa
-
Kwalla