Nouakchott
Appearance
Nouakchott | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriyar Musulunci | Muritaniya | |||
Region of Mauritania (en) | Nouakchott-Nord Region (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,077,169 (2016) | |||
• Yawan mutane | 1,039.74 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,035,995,244 m² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | |||
Altitude (en) | 7 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| |||
Lamba ta ISO 3166-2 | MR-NKC | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | crn.mr… |
Nouakchott (lafazi: /nuakshot/) birni ne, da ke a ƙasar Muritaniya. Shi ne babban birnin ƙasar Muritaniya. Nouakchott ya na da yawan jama'a 958 401, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Nouakchott a farkon karni na ashirin bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jami'ar Nouakchott Alasriya, Muritaniya
-
Kasuwar Kifi, Nouakchott, Muritaniya
-
Gidan adana kayan Tarihi na Kasa, Nouakchott
-
birnin Nouakchott
-
Botlimt Garage Nouakchott.
-
Bikin kade-kade a kasar Mauritania na yaki da tsattsauran ra'ayi
-
Masallacin Saudi, Nouakchott
-
Nouakchott